YADDA ZAKAYI FORMAT DIN TECNO 528
Wallafan November 16, 2020. 5:58am. Na AHMAD ABUBAKAR. A Sashin AHMAD ABUBAKAR
ASSALAMU ALAIKUM JAMA,A,KUNA TARE DA AHMAD ABUBAKAR AYAUNE NAZOMUKU DA YADDA ZAKU YI FORMAT NAWAYARKU TECNO ZAKUGA WANI LOKACI KUN SAYA WAYA KUNA BUKATAR KUSAKA PASSWORD TO AMMA BAZAKUSAMU DAMAN YIN HAKAN BA TO KAWAI SAI KA DANNA WADANNAN LAMBOBI *#0*# ZATA NUNOMAKA RUBUTU SAIKA DANNA YES SHIKENAN DAGA YANZU ZAKU IYA SAKA PASSWORD NAKU (((KUNA TARE DA AHMADA ABUBAKAR KUCI GABA DA BIYONI ZAKU IYA SAMUNA A FACEBOOK
Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "YADDA ZAKAYI FORMAT DIN TECNO 528"
Game da Mai Wallafa
Barka, wannan shi ne bangaren bayani game da mai wallafa. A goge wannan rubutun gwajin sannan a rubuta bayani game da shafin ko kuma mai shafin.
Kasidu Masu Alaka
Babu kasidu a halin yanzu.